Tuesday, 29 July 2014

onathan ya yi tir da hare-haren kano

An sabunta: 28 ga Yuli, 2014 - An wallafa a 23:53 GMT
A can jihar Adamawa kuwa sama da mutane 50 ne rahotanni suka ce an kashe ciki har sojoji hudu.
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya yi tir da jerin hare-haren ta'addanci da aka kai kwannannan a jihohin kano da Adamawa kazalika da sace Sarkin Kolofata da matar mataimakin firayin ministan Kamaru da aka yi.
Shugaban ya bayyana haren-haren bom da aka kai a birnin Kano cikin sa'o'i 24 a dai dai lokacin da musulmi ke bukukuwan sallah karama, a zaman masu ta da hankali, na rashin imani kuma abin kyama.
A cikin wata sanarwa wadda kakakinsa Dr. Rueben Abati ya sa wa hannu, Shugaba Jonathan ya ce amfani da 'yan mata wajen kai harin kunar bakin wake, wata sabuwar sabga ce ta aikin rashin imani da wadanda ya kira 'yan ta'adda suka fito da ita, kuma manuniya ce karara ta rashin sanin darajar jinsin mace.
Da misalin karfe goma na safiyar Litinin ne wata mata 'yan kunar bakin wake ta kutsa a cikin wani taron masu sayen kalanzir a wani gidan mai da ke kanon inda ta tayar da bam din da ke jikinta, abin da yayi sanadin mutuwarta da kuma wasu mutane hudu.
Kimanin sa'oi uku bayan haka kuma wata 'yan kunar bakin waken da 'yan sandan suka ce kimanin shekarunta 18 ta tayar da nata bam din a harabar kasuwar baje-koli duk dai a Kano inda ta halaka kanta tare da raunata wasu mutane shida.

Friday, 25 July 2014

State Of Law Enforcement And Human Rights In Nigeria -NOPRIN

Gentlemen of the Press, Ladies and Gentlemen, NOPRIN warmly welcomes you all to this media briefing where we want to present to you our two new books ‘Waiting for Justice’ and ‘Through the Lens of the Media’ which we have published with the support of Mac Arthur Foundation. We also wish to use the occasion to respond to some very disturbing developments in the polity in relation to law enforcement and human rights and how they affect the day to day lives of the majority ordinary Nigerians. 
Gentlemen of the Press, Ladies and Gentlemen,
NOPRIN warmly welcomes you all to this media briefing where we want to present to you our two new books ‘Waiting for Justice’ and ‘Through the Lens of the Media’ which we have published with the support of Mac Arthur Foundation. We also wish to use the occasion to respond to some very disturbing developments in the polity in relation to law enforcement and human rights and how they affect the day to day lives of the majority ordinary Nigerians.
NOPRIN believes that civil society must lead the charge in pushing Nigerian leaders to commit to genuine police reform and the fulfillment of Nigeria’s voluntarily undertaken human rights obligations under the 1999 constitution and regional and international law to which Nigeria is a party.
We have published these books in pursuit of one of our cardinal mandates: to monitor, document and campaign against police abuses in Nigeria. It is part of our contribution towards redirecting and deepening the on-going reform in the Nigeria Police Force.
Human Rights in Retreat’: State of Law Enforcement and Human Rights in Nigeria.
President Goodluck Jonathan has lost the confidence, goodwill and support of the Nigerian people who voted him into power. The simple reason is that his government has failed to fulfill the raison-d’ĂȘtre of government which is security and welfare of the people. His government is dominated by extremely corrupt people who have no interest of the country and people at heart. The President has defaulted on and betrayed the social contract which he entered into with the Nigerian people. Having utterly failed to tackle corruption and provide good governance, he has resorted to fear, desperation and panic. The government is now afraid of its shadows. At the slightest move by the people to demand good governance, government rolls out the tanks as we are witnessing now at the Gani Fawehinmi Park, Ojota. Hunted by the success of the January 2012 ‘Reclaim Nigeria’ protests against the so-called removal of oil subsidy, government has turned paranoid and repressive. Human rights have come under attack as free expression and dissent are now suppressed using security agencies. Evidence from the probe report confirms Nigerians’ conviction that the whole episode called subsidy is a fraud. Its corruption. It has exposed how corruption is killing Nigeria and Nigerians. It has exposed how corruption is retarding national development. Nigerians must determine now to fight back corruption before corruption finally decimates Nigerians. Of course, as expected, patrons and beneficiaries of corruption are already fighting back, but Nigerians must remain resolute and seize the opportunity thrown up by the report of the Hon. Farouk Lawan-led House of Representatives Committee and the expressed determination of the House of Representatives led by Hon. Speaker Tambuwal to deal a decisive and mortal assault- once and for all- on corruption.
 
Sunday, 29 June 2014

speech on fasting by MUHAMMAD YAHAYA Amir of FGC Daura.
All thanks and salutations are to Allah {SWA} the cherisher the omnipotent the omniscient the creator. I seek refuge with Allah {SWA} from the evil of our souls and the evil of our deeds. One whom Allah {SWA} guide no one can lead him astray and one whom He misguide no one can guide him.
 I testify that there is no deity worthy of worship except Allah {SWA} and Muhammad {SAW} is his messenger.
I am very grateful to our excellently educated, dedicated, committed and hard working teachers of Federal Government College Daura, Katsina state without whom our brain cannot developed.
I am also grateful to the teachers of Madarasatul Ihsanul Mannan Litahfizul Qur’an, Yankaba, Nasarawa Local Govrt. Kano state.
I dedicated this paper with the topic {FATAWA AKAN AZUMI} to my colleagues {Brothers and Sisters in Islam} of FGC Daura 2014 sate.

FATAWA AKAN AZUMI
Da sunan Allah mai yawan Rahama,  Mai yawan jin kai, tsira da Aminci su kara tabbata ga fiyayyan halitta Annabin rahama, tare da saabbansa da iyalan gidansa, da duk masu binsa da kyautatawa har zuwa ranar Alkiyama.
Bayan haka Azumin watan Ramadan wajibi ne akan kowanne musulmi Namiji da musulma mace, kuma yana daya daga cikin manya manyan ginshikan musulunci, kuma daya ne daga cikin rukunansa, kamar fadin Allah (SWT) cikin littafinSa Mai tsarki cewa: "Yaku wadanda kuka yi imani, an wajabta azumi a kanku kamar yadda aka wajabta shi ga wadanda suka gabace ku, don kuji tsoron Allah" (Bakara aya ta 283).
Kamar yadda shari'a ta dora yin azumi akan namiji, haka ta dorawa ya mace yinsa, na Ramadanne ko na nafila, amma kuma shari'a ta rwangwantawa mace game da yin azumin a wasu wurare ko kuma ace awasu lokuta, wannan saboda kasancewar mace mai rauni ta fanin shari'a da hankali,
Idan watan ramadan ya tsaya to ya wajaba akan ko wanne musulmi da musulma, baligai, kuma masu lafiya, mazauna gida su yi azumi, ma'ana su kame bakinsu daga ci ko sha ko saduwar aure daga fudowar alfijir har zuwa faduwar rana, wanda kuma ya kasance mara lafiya ko yazamo matafiyi acikin kwanakin azumin ramadan, to ya halata agare shi da ya sha azumin sa'annnan ya rama adadin kwanakin da ya sha acikin kwanakin da bana ramadanba.
Allah (SWT) yace: "Wanda ya riski wata dag a cikin ku, to sai ya azumce shi, wanda kuma ya zamo maras lafiya ko matafiyi, to sai ya rama a kwanaki na gaba..." (bakara aya ta 185).
Don haka duk wanda watan Ramadan ya riske shi amma ya tsufa tukuf, ko kuma mara lafiya dake a kwance, da ba'a sa ran zai warke daga rashin lafiyar, mace ko namiji, to ko wanne daga cikin wadannan zai sha azumin, amma sai ya ciyar da miskini daya rabin sa'i, ma'ana mudu biyu na galibin abincin kasar, amaimakon ko wace rana, wacce ya sha azumi acikin ta. kamar yadda Allah maigirma da daukaka ya bayyana cikin suratul bakara aya ta 184.
MENENE FALALAR WATAN RAMADAN
Ans. Azumin Ramadan yana da falaloli da ywa. Daga cikin falalar azumin sun hada da:-
a. Yana kankare zunubin mutum kamar yadda yazo a hadisin Khuzaifah (R.A.) Manzon Allah {S.A.W} yace "fitinar  mutum a cikin iyalansa, da dukiyarsa ko makwabcinsa sallah da azumi da sadaka suna kankaresu". (Bukhari).
b. Yazo a hadisi, dukkan aikin Dan Adam nasane Malaiku suke rubuta shi, amma azumi wannan na Allah ne Shi Yake saka shi (hadisin ya tabbata a targhib wattarhib, juzI na farko shafi na 75).
c. Hadisi kuma ya tabbata daga Jabir dan Abdullahi (R.A.) daga Manzon Allah {S.A.W.} cewar azumi garkuwane da dan Adam zaiyi garkuwa dashi daga wuta. sannan hadisi ya tabbata daga Muazu dan Jabal (R.A.) cewa hakika Manzon Allah {S.A.W.} yace dashi shin bazan nuna maka kofofin alheriba? Sai yace naam ya Rasulullah sai yace azumi garkuwane kuma akwai hadisin Abi Umamata (R.A.) yace, "Nace wa Manzon Allah ka umarceni da waani aiki da Allah Zai amfanar dani dashi sai yace ka lizimci azumi domin babu kamarsa" (dukkan wadanna hadisai sun tabbata a targhib, tahakikin Sheikh Albani juzuI na farko shafi na 578).
d. Azumi kuma shine sababin tsoron Allah.
e. A lokacin azumin Ramadan ana bude kofofin Aljanna, kuma ana kulle kofofin Jahannama sannan a daure shaidanu kamar yadda ya tabbata a hadisin Abi Huraira (Bukhari, 1899).
f. Hadisi ya tabbata wanda Imam Tirmizi ya ruwaito cewar Manzon Allah {S.A.W.} yace "Bashin bakin mai azumi yafi kamshi fiye da turaren miski a wurin Allah" hadisine sahihi. Sannan wani hadisin ya tabbata daga Sahl bin Saad (R.A) daga Manzon Allah {S.A.W.) yace a cikin Aljanna akwai wata kofa ana kiranta Rayyanu, masu azumi zasu shigeta ranar tashin kiyama, babu wanda zai shigeta sai su. Idan sun shiga sai a kulleta babu wanda zai sake shiga (Bukhari 1896) Tirmizi ya kara bayani a cikin riwayarsa cewar wanda ya shigeta bazai ji kishin ruwaba har abada 
WANE IRIN ALBISHIR MANZON ALLAH YAKE YIWA SAHABBANSA KAFIN AZUMI?
Ans:- Ya tabbata wajen manzon Allah (S.A.W.) ya kasance yana yiwa sahabbansa bushara zuwan Ramadan yana basu labarin cewar a cikin watan Ramadan ana bude kofofin Rahama da kofofin Aljanna, kuma ana rufe Jahannama, sannan ana daure shaidanu, kamar yadda yazo a hadisin Abi Huraira (Sahihul bukhari, hadisi na 1899).
. MENENE MAANAR AZUMI?
Ans. Maanar azumi a Sharia shine kamewa daga dukkan abubuwan da suke bata azumi kamar ci da sha, jimaI da sauransu daga famar alfijir zuwa faduwar rana da niyyar bautawa Allah.
MENENE DALILIN WAJIBCIN AZUMI?
Ans. Daliln wajibcin azumi shine fadar Allah Madaukaki yaku wadanda kukayi imani an wajabta muku yin azumi kamar yadda aka wajabtawa wadanda suka gabaceku ko kunji tsoron Allah." Kwanakine kididdigaggu. Kuma hadisin daya gabata na Abi Huraira ya nuna wajibcin domin Manzon Allah (S.A.W.) yace kuyi azumi idan kun ganshi.. wannan kuwa umarni ne.
 SU WANENE AZUMI YA WAJABA A GARESU?
Ans. Azumin Ramadan ya wajaba akan dukkan Musulmi baligi mai hankali kuma wanda yake da ikon yi, sannan mazaunin gida ba matafiyaba. Amma azumi baya wajaba akan wadannan.
1. Kafiri:- Azumi baya wajaba akansa, hakanan ramuwa bata wajaba a kansa idan ya musulunta a gaba.
2. Yaro:- wanda bai balagaba. Amma zaa umarceshi domin ya saba kamar yadda magabata suke yiwa yayansu.
3. Mahaukaci:- Azumi bai wajaba a kansa ba. Dalili kuwa Manzon Allah yace an daga alkalami akan mutum uku wanda  mahaukaci da yaro na cikin ukun daya ambata saboda haka idan mahaukaci sai ya rama azumi to yaro ma kenan zai rama azumin da yasha idan ya balaga. Haka ma mai bacci da yayi jimaI saboda haka malaman da sukace mahaukaci ya rama azumi basu da wata madogara daga Alkuani ko maganar Manzon Allah (S.A.W.).
4. Wanda ya gaza yin azumi saboda tsufa zai sha azumi kuma ba zai rama ba sai dai zai ciyar.
5. Mara lafiya wanda ba zai iya azumi ba to shi zai rama bayan ya warke. Amma cutar da ake tabbatar bazata warke ba, to wannan ma zai rika ciyarwa.
6. Matafiyi:- Azumi bai wajaba a kansa ba amma zai rama.
7. Mai haila to jinin biki:- baza su yi azumi ba, amma zasu rama.
YAUSHE NE AKE DAUKAR NIYYAR AZUMI?
Ans:- Ana daukar niyyar azumine kafin ketowar alfijir idan ya kasance azumin farillane, domin fadar Manzon Allah (S.A.W.) wanda bai dauki niyyar azumi da dare ba (kafin ketowar alfijir) baya da azumi" Nana Hafsa ta ruwaitoshi (R.A.) Sheikh Albani yayi tahakikinsa a sahihu jamiu Sagir lamba na 6535 ko kuma sahihin NisaI, tahakikin Sheikh Albani lamba 2199).
YAUSHE NE YAFI DACEWA AYI    SAHUR?                                                                           
Ans. A sunnace anaso a Jinkirta yin sahur zuwa kusan ketowar Alfijir. Hadisi ya tabbata daga Anas dan Malik, daga Zaid bin Thabit (R.A.) yace "Mun ci Sahur tare da manzon Allah (S.A.W.) bayan wannan sai manzon Allah (S.A.W.) ya tashi zuwa sallah. Sai Anas ya tambayi Zaid bin Thabit minene tsakanin cin sahur da yin sallar Asuba? Sai ya ce gwargwadon Aya 50 (watau mutum ya karanta Aya 50)". (Bukhari, 1921, muslim 1097). Akwai kuma hadisin Sahl ibn Saad yace:- "Na kasance ina yin sahur cikin iyalina bayan wannan sai in yi gaggawa domin samu Sujada (Sallah) da manzon Allah (S.A.W.)". Wannan ya nuna cewa ana yin sahur ne dab da ketowar Alfijir (Bukhari, 1920).
MINENE FALALAR YIN SAHUR
Ans- Hadisi ya tabbata daga Anas dan Malik (R.A.) yace:-  Hakika manzon Allah (S.A.W.) yace Kuyi sahur, hakika yin sahur akwai albarka a cikinsa.(Bukhari 1923) saboda haka duk abin da manzon Allah ya ambace shi da Albarka mutum zai yi wasa da shi kuwa?
IDAN MUTUM YANA CIKIN SHAN ABIN  SHANSA LOKACIN   SAHUR SAI YAJI KIRAN SALLAH YAYA ZAI YI?
Ans- Anan mutum zai karasa abin shansa ne. Domin hadisi ya tabbata daga Abi Hurairata (R.A.) yace:- Manzon Allah (S.A.W.) yace: "Idan dayan ku yaji kiran Sallah alhali kwarya tana hannunsa kada ya ajiye ta har sai ya biya bukatar sa (sai ya gama sha)". (Abi Dauda ya rawaito shi, Babi na 18, hadisi na 2060) Hadisin Sahihine, kuma Sheikh Albani ya ingantashi a cikin Sharhin Abi Dauda hadisi na 1350. Amma mutane suyi hattara kada su mai da wannan ya zama Aladar su kullum.
 MINENE BAMBANCI TSAKANIN AZUMINMU DA AZUMIN YAHUDU DA NASARA?
Ans- Bambancin Azumin Alummar Annabi Muhammad (S.A.W.) da na Yahudu da Nasara shine yin sahur da gaggauta bude baki. Hakika manzon Allah (S.A.W.) ya fada a cikin hadisin Amr bin Ass (R.A.) yace:-
DAMI AKAFISO MUTUM YA FARA BUDA BAKI?
ANS:- An fiso ya fara buda baki da danyen dabino, idan har bai samu ba sai yayi da busasshe, idan bai samu ba sai yasha ruwa. Dukkan wannan zai zama kafin yayi sallah ne, kuma an fiso yayi shine a mara (1,3,5,7,9,..).Domin hadisi ya tabbata daga Anas dan Malik (R.A) yace manzon Allah (S.A.W) ya kasance yana bude baki da danyen dabino kafin yayi sallah, idan bai samu danye ba, ya kanyi da busasshe, idan kuma bai samu busasshe ba sai ya kamfaci ruwa yasha.(Abi Dauda, Babin Bude Baki,2065). Hadisi ne  ingatacce.
WACCE ADDUA CE TA TABBATA DAGA MANZON ALLAH (S.A.W) YAYIN BUDA BAKI ?
ANS:- Abdullahi dan Umar yace:- Manzon Allah (S.A.W) ya kasance idan ya bude baki sai yace Kishin ruwa ta tafi jijiyoyi sun jike, lada ta tabbata in Allah ya yarda.
Hadisine Hassan idan aka hada hanyoyinsa (Sheikh Albani ya ingatashi a tahakikinsa na Dauda, Hadisi na 2066) amma mutum zai iya karawa da rokon Allah akan bukatunsa na duniya da lahira bayan yayi wannan Adduar.Abin da yake bambanta Azuminmu dana mazowa littafi shine cin sahur (Abi Dauda 2059, Muslim) Sheikh Albani ya ingantashi.
WADANNE HALAYE YA KAMATA MAI AZUMI YA LAZUMTA?
1.  HAKURI:  Ya kamata mai Azumi ya lizimci hakuri, domin shine zai hana mutum bin soye soyen zuciyar sa, kuma shine zai bashi juriyar bin umarnin Allah. Hadisi ya tabbata daga Manzon Allah (S.A.W) cewa:  "Idan dayanku ya kasance yana Azumi, kada yayi maganganun fasikanci ko rafasu, kuma idan wani ya zageshi ko ya yakeshi yace:  Ni Azumi nake".  Bukhari ne da Muslim suka ruwaito(1).

2.  RIKON AMANA:  Ya kamata mai Azumi ya kasance mai rikon amana, domin rikon amana zai taimaka masa wajen bada hakkokin da Allah ya umarce shi ya bayar.
Anan ya zama wajibi mu jawo hankalin wadansu daga cikin yan kasuwa wadanda suke amfani da watan Ramadhan wajen cutar da al umma wajen tsawwala farashin kayayyakin masarufi, da kuma yin algus ko yaudara a cikin ciniki, domin duk abinda aka samu ta hanyar haram shi zai sa cinsu da shansu da tufafinsu ya zama haram. Kuma wannan shi zai sa Allah yaki karbar Addu'arsu.
Anan ma muna kara jawo hankalin shugabanni wadanda Allah ya danka dukiyar Al'umma a hannunsu da su ji tsoron Allah su rike Amana, kada su dinga diban dukiyar al'umma suna yin umrah ko kuma su biya wa wasu mutane, domin Allah baya karbar ibadar da akayi da dukiyar haram.
3.  RAHAMA:  Ana son mai Azumi ya zama mai jin kai, karimi, mai yalwar zuciya da hannu, kuma mai son biyan bukatar Al'ummah gwargwadon hali. Domin Manzon Allah (S.A.W) yace:  "Duk wanda ya ciyar da mai azumi yana da kwatan kwacin ladan wanda ya ciyar ba tare da an rage ladan wanda aka ciyar din ba".
4.  NASIHA:  Ya kamata mai Azumi ya zama mai nasiha wajen hana munkari da umarni da kyakkyawan aiki. 
5.   SULHU:  Ya kamata mai Azumi ya zama mai yin sulhu a tsakanin mutanen da basa ga maciji, musamman tsakanin dangi, domin ya tabbata cewa:  kiyayya tana hana karbar ibada da addu'a, har sai masu adawar sunyi sulhu a tsakaninsu.
6.  RINTSE IDO DA KAME FARJI:  Ya kamata mai Azumi ya rintse idonsa ya kuma kame farjinsa daga dukkanin abinda Allah ya hana, musamman kallon matan mutane, da zina.
7.  KAME HARSHE:  Ya kamata mai Azumi ya kame harshensa daga giba (yi da mutane) da zagin mutane da cutar dasu da karya wacce ta zama ruwan dare a tsakanin al'ummah.
8.  IKHLASI:  Ya kamata duk mai azumi yayi domin neman yardar Allah, ba don mutane su yabe shi ba, kada kuma yayi don Allah da waninsa.
Anan muna jan hankalin yan uwa masu bada sadaka ko ciyar da masu Azumi da masu tafsirin Al'Kurani mai girma, da masu zuwa umrah, da limamai masu rera tilawa a sallar tarawihi, da masu sauran aiyuka na gari da su rinka yi domin neman yardar Allah.
9.  BIN SUNNAR MANZON ALLAH:  Ya kamata mai Azumi ya rinka koyi da sunnar Manzon Allah (S.A.W) sau da kafa a duk ibadar da zai yi.  Ya kuma nisanci dukkanin bidi'o'I, musamman bidi'o'in da ake yin su a cikin watan Ramadhan, kamar nafil fili da falaloli da ake bayarwa wadanda basu tabbata daga manzon Allah (S.A.W) ba,  ko magabata nagari.
10.  TARBIYYAH:  Ya kamata mai Azumi ya kula da tarbiyar gidansa musamman kangararrun yara wadanda basa Azumi ko kuma masu shaye shaye.
Kuma ya kamata iyaye su yawaita yiwa ya yansu addu'a, a cikin watan Azumi, domin Allah ya shiryesu.
“Oh Allah benefits me from the knowledge you have given me, and give me knowledge that is beneficial to me

In the name of Allah the beneficent  the merciful.

MUSLIM STUDENTS’ SOCIETY OF NIGERIA {MSSN} 
FEDERAL GOVERNMENT COLLEGE DAURA, KATSINA STATE.

Motto: Their is no deity worthy of worship except Allah {S.W.A} and Muhammad {S.A.W} is his Messenger.

“Oh Allah benefits me from the knowledge you have given me, and give me knowledge that is beneficial to me”.

Saturday, 19 April 2014

Posted: Apr, 18 2014, 1:04PM by Muhammad Barma

Wives Of Northern Governors Demand Release Of Abducted Female Students

By SaharaReporters, New York
Wives of governors in the North under the aegis of Northern Governor’s Wives Forum on Friday demanded the immediate and unconditional release of more than 120 female students of Government Girls Secondary School, Chibok, Borno state, who were abducted by men believed to be members of the Boko Haram sect.
Releasing a statement after an emergency meeting in Makurdi, they condemned the action, describing the victims as “harmless students and future mothers” whose lives should not be traumatized, but protected and safeguarded by all.
They also lamented the Monday morning bombing at Nyanya motor park, consoling families of victims and praying for the quick recovery of the injured. They urged politicians to refrain from politicizing the security challenge facing the country.
“We appreciate the efforts of the federal government in containing the security threats in the country, but it should seek help from other countries to end the problem of insurgency in the Nigeria”, read a part of the statement, signed by Chairperson of the forum and wife of Benue State Governor, Mrs. Yemisi Suswam.
“The Nigeria Immigration Service should also step up efforts to check the influx of illegal foreigners and dangerous materials into country, in a bid to end the threat to security and peace in the country”.
They further canvassed the creation of jobs to complement various youth empowerment schemes, saying these would help to develop the capacity of Nigerian youths and render them unavailable for sponsors of violence and other criminal activities.

Comments
8 comment(s)
Post a comment

Benue Plateau

Someone pointed out an important fact here that people from Benue Plateau no longer want to be called Northerners. This is one of the problems their leaders like Gowon, Danjuma, Useni created for them. They know how to use other people to achieve their satanic ends. When they see the opportunity to exploit the South they claim to be one North one destiny. But when it is time to pay the price of partnership with Hausa Fulani they no longer want to be seen as northerners. This is the reason the core North hates them. Very treacherous people, look at Abba Moron, & Aondoakaa, don't you see how dubious they are? Their elites are the chief architects of all the illegal coups in 9ja, yet when the result comes they hide under Fulani protection. Yes, blow hot & cold. This time around, they can't hide again, BH boys will decimate them. Mutane arna.

First Ladies of boko haram

Did they condemn book haram? Darn, I didn't think so.
Fulani/APC/ACF rule number 1, thou shall not criticize the military wing of the cause.

Posts and comments abusing Islam and the Prophet of God

Some readers are misinformed or completely ignorant of the religion of Islam. No sane muslim will ever abuse Jesus Christ or any Prophet cos we believe and respect them as Prophets of God almighty.
It really pains us when in the name of freedom of expression, some ignorant people malign our religion and the name and person of the holy Prophet of God, Prophet Muhammad (Peace be upon him)
The issue of Boko Haram has nothing to do with muslims or the religion of Islam. It was created to cause confusion in order to destroy our religion. No sane muslim will kill, abduct ,rape or destroy property in the name of spreading Islam. God says in the Holy Quran that there is no compulsion in religion. So, for some faceless criminals to perpetrate evil under the cover of Islam is something else. Govt and the security institutions need to find out and deal decisively with the menace.
I advise that you should pls stop nasty posts and comments abusing our Religion and the Prophet of God.

THEIR HUSBANDS CALLED FOR SHARIA. BOKO HARAM WANTS SHARIA COUNT

Their husbands called for sharia, and Boko Haram is fighting for sharia-friendly country. So let their husbands go get the children kidnapped by Boko Haram. But can that woman in picture be from the north? If yes why was she not wearing Hijab or Bukar? Or do u mean she is from Benue or Plateau state? But people from these two states no longer like to be called northerners.
On a more serious note: are these women just waking up from slumber all the time Boko Haram were bombing churches and buses killing innocent people? Do they know that close to 5 million southerners were expelled from north by Boko Haram, and that a lot of them have since been dying of hunger as refugees in many locations in the south?

NORTH' GOVNORS PISSING ON THE MUTILATED BODIES OF THE VICTIMS!!!

are they now speaking for north-governors who politicized the killings? WHAT AUDACITY!!! they refused to be a part of the national security meeting and now have their wives speaking on their behalf?
"...seek help from other countries to end the problem of insurgency in the Nigeria”, they said.
...really??? doesn't charity begin at home? are they(north-governors)scared of boko haram? are they saying THEY CANNOT SOLVE THE PROBLEM? AN ADMITTANCE OF 'INEPTITUDE' TOO? OR JUST POLITICS AS USUAL!!!
insult to our sense and sensibility for them to have their bedroom partners speak on their behalf. HEY! MR. DJ, VOLUME PLEASE!!! TURN UP THE VOLUME FOR JONATHAN TO GET DOWN SOME MORE. nonsense pisi te edele!!!

I thought Arewa First Ladies

I thought Arewa First Ladies would do something tangible towards releasing the abducted girls. They should take advantage of the First Ladies of their ex-heads of state. All that Hajiya Turai or Hajiya Buhari need to do is to pick up their phone and summon the head of Boko Haram in Hausa saying "Yanzu, zo mana dai dai". On arrival Fati Abubakar Abdulsalami would hand the top Boko Haram leader a Ghana-must-go bag filled freshly minted currency notes dug out from their backyard. Whether the top Boko Haram rep takes the money and release the girls or uses the money to feed them well, mungode Allah. Thanking the govt or threatening Boko Haram will not help the girls in any way. What do you think?

just waking up from their slumber-

“In 1995, a crowd led by about 15 individuals seized one Gideon Akaluka, an Igbo resident in Kano, whom they accused (falsely as it turned out) of defiling the Quran. They then supervised his beheading and barbarically put a spike on his head and danced round the streets of Kano.Sanusi was one of those individuals arrested in connection with the incidence by the late General Sani Abacha’s administration and clamped into prison.Of the 15 arrested, Sanusi should be forever grateful to Alhaji Umaru Mutallab for saving him while all others were executed. Sanusi schooled in the Sudan at the same time Osama Bin Laden lived there.”

Boko Haram has now gone totally insane

How does the kidnap of 170 secondary school students in Borno state fit into Boko Haram's mentally confused and barbarous violence for an Islamic state? Truth is there's no connection - unless Boko Haram has become no more than a sexual Jihad.
So far we know that Boko Haram is an organised murder machine. We know that a murder organisation can do anything - including rape and arson. We know that Boko Haram is partly drugs-inspired, according to Nigeria's military intelligence. And we know that Boko Haram militias lack sobriety and human feelings.
Because anyone who lacks human feelings is a beast, any means by which these mad Muslims can be summarily killed by the Nigerian Army must be fully supported by the general public without regard to human rights which are obviously in-applicable to Boko Haram as a genocidal Islamic murder machine of beasts.

Post a comment

The content of this field is kept private and will not be shown publicly.
Comments are limited to a maximum of 1000 characters.